BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
KAI TSAYE, Iran ta kai hari kan sansanin sojin Amurka mafi girma a Qatar
Wannan shafi ne da ke kawo muku rahoto kan yaƙin Iran da Amurka da Isra'ila da kuma abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Laraba 4 ga watan Maris 2026.
Abin da ya tunzura ni na yi kalamai masu zafi a lokacin tafsiri – Alƙali Zaria
A ranar Litinin ne ƙungiyar izala mai shalkwata a garin Jos ta dakatar da malamin bayan tuhumarsa da yin kalaman da suka "saɓa wa dokokinta" na wa'azi.
Amurka ta bayyana sunayen sojojinta da suka mutu a yaƙin Iran
An sanar da huɗu daga cikin shida - waɗanda shekarunsu suka kama daga 20 zuwa 42 - waɗanda suka mutu a harin da Iran ta kai da jirgi maras matuƙi kan sansanin sojin Amurka a Kuwait.
Yadda kisan Ali Khamenei zai shafi ƴan Shi'a a Najeriya
Ayatollah mai shekara 86 na da matuƙar tasiri a Iran da ma ƙasashen duniya, musamman tsakanin mabiya aƙidar Shi'a a faɗin duniya
Yadda masu niyyar zuwa Umrah daga Najeriya ke fargaba saboda yaƙin Iran
Yaƙin na ci gaba da tilasta wa mahukunta rufe sufurin jiragen sama a wasu ƙasashen Gabas ta Tsakiya, lamarin da ya shafi ayyukan kamfanoni masu jigalar maniyyata aikin Umrah.
Me ya sa Amurka da Isra'ila suka kai wa Iran hari, kuma yaushe yaƙin zai ƙare?
Daga farko, firaiministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya ce Amurka da Isra'ila sun ƙaddamar da "shirin kawar da abin da ke barazana ga wanzuwar ƙasarsa".
Mabiya cocin Angalica da suka yi tawaye kan naɗa mace jagorar cocin na taro a Najeriya
Nan gaba ne cikin wannan wata za a rantsar da Sarah Mullally, ƴar asalin Birtaniya a matsayin jagorar mabiya Cocin Angalican ta duniya.
'Ɗan tsohon jagoran Iran, Mojtaba Khamenei, na nan da ransa cikin ƙoshin lafiya'
Wannan shafi ne da ke kawo muku rahoto kan yaƙin Iran da Amurka da Isra'ila da kuma abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Talata 3 ga watan Maris 2026.
Asalin tashe da dalilin ƙirƙirarsa a lokacin Azumi
Wasannin tashe sun samo asali ne daga Nalako, wanda sarki ne yake naɗa shi a matsayin sarkin gwagware - wadanda suka daɗe ba su yi aure ba.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Rana, 13:59, 4 Maris 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 4 Maris 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 4 Maris 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 3 Maris 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Wasanni
KAI TSAYE, Athletico ta yi wajerod da Barcelona daga Copa Del Rey
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman abubuwan da ke faruwa a duniyar wasanni daga ranar 1 zuwa 7 ga watan Maris 2026.
Barcelona na neman Micky van de Ven, an bai wa Arsenal amsa kan Esposito
Barcelona ta ƙara ƙaimi wajen neman Micky van de Ven, an bai wa Arsenal amsa kan Esposito
Arsenal na zawarcin Goretzka, Real Madrid na bibiyar Schlotterbeck
Mai tsaron ragar Liverpool Alisson yana cikin jerin 'yan wasan da Inter Milan da Juventus ke nema, Manchester United na son Bruno Guimaraes na Newcastle, 'yan wasan Tottenham na fuskantar rage albashin da za a biya su.
Rashford ya amince a rage albashinsa don raba gari da Man U, Chelsea ta shiga zawarcin Nunez
Chelsea ta shiga takarar neman dan wasan gaba na Al-Hilal Darwin Nunez, Manchester City za ta yi babban tayi ga mai tsaron baya na Newcastle United Tino Livramento, sannan Crystal Palace ta kuduri aniyar ci gaba da rike golanta Dean Henderson.
Champions League: Madrid da City, Barca da Newcastle, Arsenal da Bayer
Za a buga fallen farko na wasannin ne ranakun 10 da kuma 11 ga watan Maris, sannan a buga falle biyu na wasannin a ranakun 17 da 18 ga watan na Maris.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kashe ƙwarƙwatar ido
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
China da Rasha: Me ya sa ƙawayen Iran ba su kai mata ɗauki ba?
Ana dai ganin Rasha da China a matsayin ƙasashe biyu da suke da alaƙa mai kyau ta kasuwanci da diflomasiyya da ma tsaro da Iran.
Mun shirya wa dogon yaƙi da Amurka - Iran
Wannan shafi ne da ke kawo muku rahoto kan yaƙin Iran da Amurka da Isra'ila da kuma abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Litinin 2 ga watan Maris 2026.
Yadda ake takun-saƙa tsakanin El-Rufai da ICPC
Sa-in-sar ta ɓarke ne bayan da a ranar Litinin hukumar ta shigar da shi ƙara gaban babbar kotun tarayya da Abuja.
Ko ya kamata a riƙa zubar da ruwan da aka tafasa shinkafa?
Shinkafa na ɗaya daga cikin abincin da aka fi amfani da shi a Najeriya da sauran ƙasashen duniya.
Yadda APC da ADC ke sabunta rajistar mambobinsu
A ƙarƙashin sabon jaddawalin zaɓen da hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta fitar, ana buƙatar jam'iyyun siyasar ƙasar su gabatar da cikakkiyar rijistar mambobinsu ya zuwa ranar 2 ga watan Afirelun 2026.
Mutum shida da za su iya maye gurbin Ayatollah Ali Khamenei
Rahotanni sun bayyana cewa kwamitin mutum uku da aka kafa ya fara aiki a asirce kan wani jerin sunayen mutanen da ake tunanin za su iya cike gurbin na Ayatollah Khamenei.
Yadda yaƙin Iran zai shafi farashin man fetur a Najeriya da duniya
Wani mai magana da Iran ya yi gargadin cewa za a cinna wuta a kan duk jirgin ruwan dakon man fetur da ya yi yunƙurin bi ta mashigar.
Ku aiko mana girke-girken Ramadan na 2026
Ku sanya bidiyon abincin buɗe-baki na musamman da kuka haɗa wa iyalanku ta yadda wasu za su iya kallo su kwaikwaya.
Me ƙasashen Afirka suka ce kan yaƙin Iran da Amurka da Isra'ila?
Ƙasashen Afirka na ci gaba da yin martani kan yaƙin da ya ɓarke a Gabas ta Tsakiya tsakanin Amurka da Iran da kuma Isra'ila.
Nafilolin da ake son mai azumi ya riƙa yi a watan Ramadan
Sallolin dare na daga cikin ibadun cikin dare da musulunci ya kwaɗaitar da ƙarfafa gwiwar yinsu, musammana a lokacin watan azumin Ramadan.
Yadda zamanin Ayatollah Khamenei na fiye da shekara 30 ya zo ƙarshe
Gidan telebijin ɗin Iran ya tabbatar an kashe Jagoran Ayatollah Khameinei a harin Isra'ila da Amurka
Wane ne Alireza Aarafi, shugaban kwamitin zaɓen sabon Ayatollah a Iran?
Alireza na cikin mutanen da Ali Khamenei ya amince da su kuma yana cikin na kusa da shi. Wannan karɓuwa da ya samu a wurin jagoran addinin ta sanya darajarsa ta riƙa ɗagawa, har ya kai ga inda ake ambaton sunansa a matsayin wanda zai iya gadon Ali Khamenei.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.
































































