Wadanne tambayoyi kuke da su a kan Masarautar Zazzau?

Masarautar Zazzau

Asalin hoton, Zazzau Emirate Facebook

A ranar 8 ga watan Fabrairun 2020 ne Mai Martaba Sarkin Zazzau Alhaji Shehu Idris zai cika shekara 45 a kan karagar mulki.

Ku aiko da tambayoyinku kan abin da kuke so ku sani kan tarihin Masarautar Zazzau, BBC kuma za ta gudanar da bincike tare da kawo muku cikakkiyar makala.

Sannan za mu saki makalar a ranar da sarkin ke cika shekara 45 kan karagar.

Ku sanya sunanku a kasa idan kuna son a wallafa tambayarku a cikin makalar.