Hotuna: Yadda tsananin sauyin yanayi ke shafar Australia

Biyo bayan watannin da aka shafe ana fama da fari, ambaliyar ruwa ta shafi wasu sassan yammacin Australiya da kuma tsawa bayan da kurar guguwa ta mamaye yankunan da farin ya shafa.

A child running towards a dust storm in Mullengudgery in New South Wales - Wani dan yaro yana gudu ta inda guguwar Mullengudgery yake a New South Wales.

Asalin hoton, Marcia Macmillan / AFP

Bayanan hoto, Kurar guguwar kura ta shafi yankin Mullengudgery New South Wales.
Presentational white space
Storm clouds gather over Sydney Harbour on January 20. Gajimare ya taru a tashar jiragen ruwan Sydney a ranar 20 ga watan Janairu.

Asalin hoton, AFP

Bayanan hoto, Gajimare ya hadu a tashar jiragen ruwan Sydney.
Presentational white space
Rain begins to fall on drought and fire-ravaged country near Tamworth, New South Wales - An fara ruwan sama a kasar da fari da gobara ta shafa na kusa da Tamworth, New South Wales.

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Ruwan sama mai karfi na sauka a unguwannin da fari ya shafa na New South Wales irin Tamworth, inda ya janyo ambaliya a wasu unguwannin.
Presentational white space
A car is seen travelling through flooded streets in Surry Hills, Sydney. 20 Jan - Wata mota cikin ambaliyar ruwa da ta mamaye titunan Surry Hills, dake Sydney a ranar 20 ga watan Janairu.

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Ambaliyar ruwa ta mamaye tituna a Sydney.
Presentational white space
A staff member carrying koalas during a flash flood at the Australian Reptile Park in Somersby, north of Sydney. 17 Jan - Wani ma'aikaci dauke da dabbar Koala yayin wata 'yar ambaliyar ruwa a wurin yawon bude ido na ganin dabbobi dake Australia, Somersby, arewacin Sydney 17 ga watan Janairu.

Asalin hoton, Australian Reptile Park / AFP

Bayanan hoto, A wurin yawon bude ido na gandun dajin dabbobi a Australiya, Somersby da ke arewacin Sydney, wani ma'aikaci na dauke da dabbar Koala yayin wata 'yar ambaliyar ruwa a wurin.
Presentational white space
In this still image taken from video, hail falls in Canberra. 20 Jan - A wannan hoto da aka dauka daga wata bidiyo, ruwan kankara na sauka a Canberra, a ranar 20 ga watan Janairu

Asalin hoton, Joanne Carvolth / Reuters

Bayanan hoto, Yayin da kuma babban birnin Canberra ya fuskanci gagarumar guguwa da ruwa da kankara.
Presentational white space
Golf ball-sized hail is shown at Parliament House in Canberra on January 20 - An nuna kankara da ta kai girman kwallon gora a Majalisar dokokin Canberra 20 ga watan Janairu.

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Manya-manyan kankara na sauka a wajen Majalisar dokoki a Canberra.
Presentational white space
A man holds golf ball-size hail at Parliament House after a severe hail storm hit Canberra - Wani mutum dauke da kankara dasu ka kai girman kwallon gora a majalisar dokoki bayan da guguwar manyan kankarar ya shafi Canberra.

Asalin hoton, EPA

Bayanan hoto, Kankarar ta kai girman kwallayen gora.
Presentational white space
People look at hail stones on the ground after a severe hail storm at Parliament House - Mutane na kallon duwatsun manyan kankarar a kasa bayan da guguwar kankarar ta afku a majalalisar dokoki.

Asalin hoton, EPA

Bayanan hoto, Kankarar ta yi saurin narkewa bayan guguwar ta afku.
Presentational white space
Damaged cars are seen parked outside Old Parliament House after a hail storm hit Canberra - Hotunan motocin da guguwar ta barnata a wajen tsohon majalisar dokoki bayan da guguwar manyan kankarar ta shafi Canberra.

Asalin hoton, EPA

Bayanan hoto, Illar da guguwar ta haddasa ya hada da fasa tagogi da fasa gilasan motoci.

Dukkan hotuna suna da hakkin mallaka