Atiku na PDP ya lashe zaɓe a jihohi 12

Atiku Abubakar

Yayin da ake ci gaba da tattara sakamakon zaɓen shugaban ƙasa da ake gudanarwa a cibiyar tattara sakamakon da ke Abuja babban birnin ƙasar, kawo yanzu ɗan takarar shugabancin ƙasar ƙarƙashin jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya samu nasara a jihohin ƙasar 11.

Jihohin da ɗan takarar ya samu nasara a zaɓen sun haɗar da Adamawa da katsina da Sokoto da Osun da Akwa Ibom.

An dai bayyana sakamakon ne ɗakin tattara sakamakon zaɓe da ke Abuja.

Ga jerin jihohi tare da alƙaluman ƙuri’un da dan takarar suka samu:

OSUN:

APC 343, 945

LP - 23, 283

NNPP - 713

PDP - 354, 366

YOBE:

APC 151,459

LP 2,406

NNPP 18,270

PDP 198,567

GOMBE:

APC 146,977

LP 26,160

NNPP 10,520

PDP 319,123

ADAMAWA

APC 182,881

PDP 417,611

LP 105,648

NNPP 8,006

KATSINA:

APC 482,283

LP 6,376

NNPP 69,386

PDP 489,045

TARABA:

PDP: 189, 017

APC: 135,165

LP: 146,315

NNPP: 12, 818

AKWA IBOM:

PDP - 214,012

APC - 160620

LP - 132,683

NNPP - 7,796

BAUCHI:

PDP - 426,607

APC - 316,694

LP - 27373

NNPP - 72,103

BAYELSA:

PDP - 68,818

APC - 42,572

LP - 49, 975

NNPP - 540

KADUNA:

PDP - 554,360

APC - 399,293

LP - 294,494

NNPP - 92,969

KEBBI:

PDP - 285,175

APC - 248,088

LP - 10,682

NNPP - 5,038

SOKOTO:

APC - 285,444

LP - 6,568

NNPP - 1,300

PDP - 288,679