Ƙasashen da suka sha da ƙyar zuwa zagayen ƴan 16 a gasar Afcon 2023

Asalin hoton, Getty Images
A ranar Laraba aka kammala karawa a matakin rukuni na gasar cin kofin ƙwallon ƙafa ta nahiyar Afirka 2023, da ke gudana a ƙasar Ivory Coast.
Karawar ta matakin rukuni ta bayar da mamaki kasancewar wasu daga cikin ƙasashen da ake tunanin za su iya lashe kofin sun gaza taɓuka abin kirki.
Bayan kammala karawar ta rukuni, wasu ƙasashe sun tsallake cikin sauki wasu da ƙyar wasu kuma an ɓaro su.
Akwai waɗanda Allah ya yi wa gyaɗan-dogo sanadiyyar wasu sabbin tsare-tsare da Hukumar kula da ƙwallon ƙafa ta Afirka (Caf) ta ɓullo da su.
Cikin irin waɗannan ƙasashe akwai mai masaukin baƙi Cote d’Ivoire da Guinea da Mauritaniya da kuma Namibiya waɗanda duk da sun zo a matsayi na uku cikin rukuni, sun samu zuwa mataki na gaba.
Ƙasashen huɗu su ne ake kira a turance ‘best losers’.
Ƙasashen da suka tsallaka zuwa zagayen ƴan 16

Asalin hoton, X/Afcon
Ƙasashen su ne:
- Equatorial Guinea
- Nigeria
- Cape Verde
- Egypt
- Senegal
- Cameroon
- Guinea
- Angola
- Burkina Faso
- Mauritania
- Namibia
- DR Congo
- Ivory Coast
- South Africa
- Morocco
- Mali

Asalin hoton, X/Super Eagles
Yadda ake fafatawa a gasar
Za ku iya duba yadda ƙasashen da suka kai zagayen ƴan 16 za su kara da kuma sakamakon dukkanin wasannin da aka buga a ƙasa.
- W - Wasa
- N - Nasara
- R - Rashin nasara
- K - Kunnen doki
- BK - Bambancin Ƙwallaye
- M - Maki
-
-
Rukunin A
Ƙasa W N R K BK M Equatorial Guinea 3 2 0 1 6 7 Najeriya 3 2 0 1 2 7 Ivory Coast 3 1 2 0 -3 3 Guinea Bissau 3 0 3 0 -5 0 -
13/01/2024, 20:00Ivory Coast 2-0 Guinea Bissau-(Fenariti)(Filin wasa na Stade Olympique Alassane Ouattara)
-
14/01/2024, 14:00Najeriya 1-1 Equatorial Guinea-(Fenariti)(Filin wasa na Stade Olympique Alassane Ouattara)
-
18/01/2024, 14:00Equatorial Guinea 4-2 Guinea Bissau-(Fenariti)(Filin wasa na Stade Olympique Alassane Ouattara)
-
18/01/2024, 17:00Ivory Coast 0-1 Najeriya-(Fenariti)(Filin wasa na Stade Olympique Alassane Ouattara)
-
22/01/2024, 17:00Equatorial Guinea 4-0 Ivory Coast-(Fenariti)(Filin wasa na Stade Olympique Alassane Ouattara)
-
22/01/2024, 17:00Guinea Bissau 0-1 Najeriya-(Fenariti)(Filin wasa na Felix Houphouet- Boigny)
-
-
Rukunin B
Ƙasa W N R K BK M Cape Verde 3 2 0 1 4 7 Masar 3 0 0 3 0 3 Ghana 3 0 1 2 -1 2 Mozambique 3 0 1 2 -3 2 -
14/01/2024, 17:00Masar 2-2 Mozambique-(Fenariti)(Filin wasa na Felix Houphouet- Boigny)
-
14/01/2024, 20:00Ghana 1-2 Cape Verde-(Fenariti)(Filin wasa na Felix Houphouet- Boigny)
-
18/01/2024, 20:00Masar 2-2 Ghana-(Fenariti)(Filin wasa na Felix Houphouet- Boigny)
-
19/01/2024, 14:00Cape Verde 3-0 Mozambique-(Fenariti)(Filin wasa na Felix Houphouet- Boigny)
-
22/01/2024, 20:00Cape Verde 2-2 Masar-(Fenariti)(Filin wasa na Felix Houphouet- Boigny)
-
22/01/2024, 20:00Mozambique 2-2 Ghana-(Fenariti)(Filin wasa na Stade Olympique Alassane Ouattara)
-
-
-
-
Rukunin C
Ƙasa W N R K BK M Senegal 3 3 0 0 7 9 Kamaru 3 1 1 1 -1 4 Guinea 3 1 1 1 -1 4 Gambiya 3 0 3 0 -5 0 -
15/01/2024, 14:00Senegal 3-0 Gambiya-(Fenariti)(Filin wasa na Stade Charles Konan Banny de Yamoussoukro)
-
15/01/2024, 17:00Kamaru 1-1 Guinea-(Fenariti)(Filin wasa na Stade Charles Konan Banny de Yamoussoukro)
-
19/01/2024, 17:00Senegal 3-1 Kamaru-(Fenariti)(Filin wasa na Stade Charles Konan Banny de Yamoussoukro)
-
19/01/2024, 20:00Guinea 1-0 Gambiya-(Fenariti)(Filin wasa na Stade Charles Konan Banny de Yamoussoukro)
-
23/01/2024, 17:00Gambiya 2-3 Kamaru-(Fenariti)(Filin wasa na Stade de Bouake)
-
23/01/2024, 17:00Guinea 0-2 Senegal-(Fenariti)(Filin wasa na Stade Charles Konan Banny de Yamoussoukro)
-
-
Rukunin D
Ƙasa W N R K BK M Angola 3 2 0 1 3 7 Burkina Faso 3 1 1 1 -1 4 Mauritaniya 3 1 2 0 -1 3 Aljeria 3 0 1 2 -1 2 -
15/01/2024, 20:00Aljeria 1-1 Angola-(Fenariti)(Filin wasa na Stade de Bouake)
-
16/01/2024, 14:00Burkina Faso 1-0 Mauritaniya-(Fenariti)(Filin wasa na Stade de Bouake)
-
20/01/2024, 14:00Aljeria 2-2 Burkina Faso-(Fenariti)(Filin wasa na Stade de Bouake)
-
20/01/2024, 17:00Mauritaniya 2-3 Angola-(Fenariti)(Filin wasa na Stade de Bouake)
-
23/01/2024, 20:00Angola 2-0 Burkina Faso-(Fenariti)(Filin wasa na Stade Charles Konan Banny de Yamoussoukro)
-
23/01/2024, 20:00Mauritaniya 1-0 Aljeria-(Fenariti)(Filin wasa na Stade de Bouake)
-
-
-
-
Rukunin E
Ƙasa W N R K BK M Mali 3 1 0 2 2 5 Afirka ta Kudu 3 1 1 1 2 4 Namibiya 3 1 1 1 -3 4 Tunisiya 3 0 1 2 -1 2 -
16/01/2024, 17:00Tunisiya 0-1 Namibiya-(Fenariti)(Filin wasa na Amadou Gon Coulibaly Stadium)
-
16/01/2024, 20:00Mali 2-0 Afirka ta Kudu-(Fenariti)(Filin wasa na Amadou Gon Coulibaly Stadium)
-
20/01/2024, 20:00Tunisiya 1-1 Mali-(Fenariti)(Filin wasa na Amadou Gon Coulibaly Stadium)
-
21/01/2024, 20:00Afirka ta Kudu 4-0 Namibiya-(Fenariti)(Filin wasa na Amadou Gon Coulibaly Stadium)
-
24/01/2024, 17:00Namibiya 0-0 Mali-(Fenariti)(Filin wasa na Stade Laurent Pokou)
-
24/01/2024, 17:00Afirka ta Kudu 0-0 Tunisiya-(Fenariti)(Filin wasa na Amadou Gon Coulibaly Stadium)
-
-
Rukunin F
Ƙasa W N R K BK M Moroko 3 2 0 1 4 7 DR Congo 3 0 0 3 0 3 Zambiya 3 0 1 2 -1 2 Tanzaniya 3 0 1 2 -3 2 -
17/01/2024, 17:00Moroko 3-0 Tanzaniya-(Fenariti)(Filin wasa na Stade Laurent Pokou)
-
17/01/2024, 20:00DR Congo 1-1 Zambiya-(Fenariti)(Filin wasa na Stade Laurent Pokou)
-
21/01/2024, 14:00Moroko 1-1 DR Congo-(Fenariti)(Filin wasa na Stade Laurent Pokou)
-
21/01/2024, 17:00Zambiya 1-1 Tanzaniya-(Fenariti)(Filin wasa na Stade Laurent Pokou)
-
24/01/2024, 20:00Tanzaniya 0-0 DR Congo-(Fenariti)(Filin wasa na Amadou Gon Coulibaly Stadium)
-
24/01/2024, 20:00Zambiya 0-1 Moroko-(Fenariti)(Filin wasa na Stade Laurent Pokou)
-
-
-
Zagayen ƴan 16
-
27/01/2024, 17:00Angola 3-0 Namibiya-(Fenariti)(Filin wasa na Stade de Bouake)
-
27/01/2024, 20:00Najeriya 2-0 Kamaru-(Fenariti)(Filin wasa na Felix Houphouet- Boigny)
-
28/01/2024, 17:00Equatorial Guinea 0-1 Guinea-(Fenariti)(Filin wasa na Stade Olympique Alassane Ouattara)
-
28/01/2024, 20:00Masar 1-1 DR Congo7-8(Fenariti)(Filin wasa na Stade Laurent Pokou)
-
29/01/2024, 17:00Cape Verde 1-0 Mauritaniya-(Fenariti)(Filin wasa na Felix Houphouet- Boigny)
-
29/01/2024, 20:00Senegal 1-1 Ivory Coast4-5(Fenariti)(Filin wasa na Stade Charles Konan Banny de Yamoussoukro)
-
30/01/2024, 17:00Mali 2-1 Burkina Faso-(Fenariti)(Filin wasa na Amadou Gon Coulibaly Stadium)
-
30/01/2024, 20:00Moroko 0-2 Afirka ta Kudu-(Fenariti)(Filin wasa na Stade Laurent Pokou)
-
-
Wasan kwata-fainal
-
02/02/2024, 17:00Najeriya 1-0 Angola-(Fenariti)(Filin wasa na Felix Houphouet- Boigny)
-
02/02/2024, 20:00DR Congo 3-1 Guinea-(Fenariti)(Filin wasa na Stade Olympique Alassane Ouattara)
-
03/02/2024, 17:00Mali 1-2 Ivory Coast-(Fenariti)(Filin wasa na Stade de Bouake)
-
03/02/2024, 20:00Cape Verde 0-0 Afirka ta Kudu1-2(Fenariti)(Filin wasa na Stade Charles Konan Banny de Yamoussoukro)
-
-
Wasan dab da na ƙarshe
-
07/02/2024, 17:00Najeriya 1-1 Afirka ta Kudu4-2(Fenariti)(Filin wasa na Stade de Bouake)
-
07/02/2024, 20:00Ivory Coast 1-0 DR Congo-(Fenariti)(Filin wasa na Stade Olympique Alassane Ouattara)
-
-
Matsayi na 3 da 4
-
10/02/2024, 20:00Afirka ta Kudu 0-0 DR Congo6-5(Fenariti)(Filin wasa na Felix Houphouet- Boigny)
-
-
Wasan ƙarshe
-
11/02/2024, 20:00Najeriya 1-2 Ivory Coast-(Fenariti)(Filin wasa na Stade Olympique Alassane Ouattara)
-











