Wasan da Shagon Musa ya buge Shagon Soja
Wani tsohon dambe ne da aka buga a gidan wasa da ke DeiDei a Abuja, Najeria, inda Shagon Musa Kaduna daga Arewa ya doke Shagon Sojan Kyallu Guramada.