Daga Bakin Mai Ita tare da Hansatu matar tsohon soja a Dadin Kowa

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon wannan bidiyon

Daga Bakin Mai Ita shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun taurari da mawaƙan fina-finan Hausa da sauran masu ruwa da tsaki a Kannywood kan abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 131, mun tattauna da Hajjo Mama Hassan wadda aka fi sani da Hansatu matar Malam Musa tsohon soja a shirin fim mai dogon zango na Dadin Kowa.