Daga Bakin Mai Ita tare da Stella ta Dadin Kowa
Daga Bakin Mai Ita shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun taurari da mawaƙan fina-finan Hausa da sauran masu ruwa da tsaki a Kannywood kan abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 132, mun tattauna da Bitrus Auta wadda aka fi sani da Stella a shirin fim mai dogon zango na Dadin Kowa.








