Wani mutum ya taba wanke ni da mari yayin dauko rahoto - Abdul Mohammed Isa

Bayanan bidiyo, Wani mutum ya taba wanke ni da mari yayin dauko rahoto - Abdul Mohammed Isa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

A yayin da BBC Hausa ke cika shekara 65 da kafuwa ranar 13 ga watan Maris, sashen zai rika kawo muku hirarraki da tsofaffin ma'aikatansa.

Mun fara fitar da jerin hirarrakin ranar Talata 1 ga watan Maris na shekarar 2022.

Tsoffafin ma'aikatan sun yi bayanai ne a kan yadda suka samu aikin BBC da yadda ya kasance musu, da rayuwa bayan sun bar aikin da dai wasu abubuwan da suka shafe su.

A yau za mu gabatar muku da hira ne da tsohon wakilinmu a yankin Neja Delta, Abdul Mohammed Isa.

Karin wasu da za ku so ku kalla: