Bidiyon Zamantakewa kan Girki ga mace a aure: Wajibi ne ko zaɓi?

Bayanan bidiyo, Bidiyon Zamantakewa kan Girki ga mace a aure: Wajibi ne ko zaɓi?

Zamantakewa shiri ne na BBC Hausa da ke lalubo mafita kan yanayin zamantakewar mutane a bangarori daban-daban.

A wannan kashi na 21 din, shirin ya yi duba ne kan batun girki a aure, dole ne mace ta yi ko kuwa ba dole ba ne.