Bidiyo kan yadda zamantakewar maƙwabtaka ta lalace a wannan zamanin

Bayanan bidiyo, Bidiyon kan yadda zamantakewar maƙwabtaka ta lalace a wannan zamanin

Latsa hoton sama ku kalli bidiyon

Zamantakewa shiri ne na BBC Hausa da ke lalubo mafita kan yanayin zamantakewar mutane a bangarori daban-daban.

A wannan kashi na tara, shirin ya yi duba ne kan yadda maƙwabtaka ta lalace a wannan zamanin, ba kamar a baya ba.