Bidiyon yadda uwar miji za ta ja girmanta a idon suruka
Zamantakewa shiri ne na BBC Hausa da zai dinga lalubo mafita kan yanayin zamantakewar mutane a bangarori daban-daban.
A wannan kashi, shirin ya yi duba ne kan Yadda uwar miji za ta ja girmanta a idon suruka.