Bidiyon shirin Zamantakewa: Shawarwari ga amare masu kishiyoyi

Bayanan bidiyo, Bidiyon shirin Zamantakewa: Shawarwari ga amare masu kishiyoyi

Latsa hoton sama ku kalli Halima Umar Saleh da bayanan matakan gyara zaman aure

Zamantakewa shiri ne na BBC Hausa da zai dinga lalubo mafita kan yanayin zamantakewar mutane a bangarori daban-daban.

A wannan kashi na ukun, shirin ya yi duba kan abin da amarya za ta yi don kyautata zamantakewa da uwargidanta.