Bidiyon shirin Zamantakewa: Shawarwari ga uwar gida
Latsa hoton sama ku kalli Halima Umar Saleh da bayanan matakan gyara zaman aure
Zamantakewa wani sabon shiri ne na BBC Hausa da zai dinga lalubo mafita kan yanayin zamantakewar mutane a bangarori daban-daban.
A wannan kashi na biyu, shirin ya yi duba kan abin da uwargida za ta yi don kyautata zamantakewa da kishiyarta.