Afirka Ta Kudu: Ƙungiyoyin da ke kwashe abincin da ake zubarwa don taimaka wa mabuƙata

Bayanan bidiyo, Bidiyon: Ƙungiyoyin da ke kwashe abincin da ake zubarwa don taimaka wa mabuƙata

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Wata ƙungiyar masu girki a Afirka Ta Kudu tana gyara ɗaruruwan tan na abinci da aka yi niyyar zubarwa, don taimaka wa mutanen da da ƙyar suke samun abinci.

Su kan gyara su tsaftace abincin sannan su raba.

Wasu karin bidiyo da za ku so ku kalla