Bidiyon Zamantakewa kan abubuwan da ke jawo rushewar ginshikan gina iyali

Bayanan bidiyo, Zamantakewa: Abubuwan da ke jawo rushewar ginshikan gina iyali da al'umma

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Zamantakewa shiri ne na BBC Hausa da ke lalubo mafita kan yanayin zamantakewar mutane a bangarori daban-daban.

A wannan kashi na 29 din, shirin ya yi duba ne kan abubuwan da ke jawo rushewar ginshiƙan gina iyali da kyakkyawar zamantakewar al'umma.