Amsoshin Takardunku: Tarihin tsohon shugaban Zambia Kenneth Kaunda
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Shirin Amsoshin Takardunkun na wannan mako da Raliya Zubairu ta gabatar ya amsa tambayoyi ne guda biyu. Tarihin tsohon shugaban Zambia na farko Kenneth Kaunda da tarihin gasar cin kofin kwallon kafa ta nahiyar Turai.