Abin fashewa ya kashe mutum 50 a Beirut na Lebanon

Bayanan bidiyo, Bidiyon yadda bam ɗin ya fashe a birnin Beirut

Wani abin fashewa ya kashe aƙalla mutum 50 sannan ya jikkata fiye da 2,700 a babban birnin ƙasar Lebanon, Beirut.