Daga Titunanmu: Za ka iya sayen Data ka hakura da abinci?

Bayanan bidiyo, Daga Titunanmu

Shirin Daga Titunanmu yakan kawo maku lamuran da suka shafi rayuwarku na yau da kullum.

A yau za mu duba shin da mutum ya sayi Data domin hawa intanet da kuma ya sayi abin dadi ya ci wanne ya fi?

Bidiyo daga Abdulbaki Jari