Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Wadanne tambayoyi kuke da su a kan Fadar Vatican?
Ku aiko da tambayoyinku kan wannan batu, BBC kuma za ta gudanar da bincike tare da kawo muku cikakkiyar makala a kai. Sannan za mu muka saki makalar a ranar kirsimeti.