Ghana ta doke Najeriya a gasar iya dafa shinkafa dafa-duka.

Bayanan bidiyo, Gasar iya tafa shinkafa tsakanin Najeriya da Ghana

An gudanar da gasar iya dafa shinkafa dafa-duka inda wata 'yar Ghana ta yi nasarar doke wadda ta wakilci Najeriya inda ta ci kyautar dala 2000.