Yankunan da mutum biliyan takwas ke zaune a duniya
Yankunan da mutum biliyan takwas ke zaune a duniya
An yi amannar cewa al'ummar duniya ta kai biliyan takwas a wannan makon, sai dai duk da hakan wani yankin ya fi wani yawan jama'a.
Wannan taswirar tana nuna wuraren da mutane suka fi yawa da inda ake da sarari.