...Daga Bakin Mai Ita tare da Goga na Dadin Kowa
...Daga Bakin Mai Ita tare da Goga na Dadin Kowa
Daga Bakin Mai Ita shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun taurari da mawaƙan fina-finan Hausa da sauran masu ruwa da tsaki a Kannywood kan abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 128, mun tattauna da Muhammad Aliyu Inuwa wanda aka fi sani da Goga a shirin fim mai dogon zango, Dadin Kowa.



