Daga Bakin Mai Ita tare da Fati Zinariya ta Izzar So
Daga Bakin Mai Ita tare da Fati Zinariya ta Izzar So
Daga Bakin Mai Ita shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun taurari da mawaƙan fina-finan Hausa da sauran masu ruwa da tsaki a Kannywood kan abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan makon, mun tattauna da Fati Muhammad Adam wadda aka fi sani da Fati Zinariya (Hajiya Sarah) a fim ɗin Izzar So.




