Yadda ake soya Donut da kaza
Yadda ake soya Donut da kaza
A ci gaba da kawo muku girke-girken watan azumin Ramadan, yau Suwaiba Muhammad ta nuna mana yadda ake soya Donut wanda ke ɗauke da kaza a ciki.