...Daga Bakin Mai Ita tare da Deezell
...Daga Bakin Mai Ita tare da Deezell
A wannan mako shirin...Daga Bakin Mai Ita ya tattauna da Ibrahim Rufai wadda aka fi sani da Deezell.
Ya ce an haife shi ne a jihar Michigan da ke Amurka, kafin ya koma Najeriya.
Daga bisani kuma shahararren mawakin ya sake komawa Amurka inda ya ci gaba da karatunsa har ya kammala digiri.



