Girke-Girken Ramadan: Yadda ake haɗa 'Tabbouleh Salad'

Bayanan bidiyo, Taɓa hoton sama don ganin yadda ake haɗa Tabbouleh Salad
Girke-Girken Ramadan: Yadda ake haɗa 'Tabbouleh Salad'

Wannan wani shiri ne da BBC Hausa take kawo muku kullum a watan azumi, don bai wa masu girki damar gwangwaje basirarsu a fagen girki.

A wannan bidiyo, Aisha Sani Nasidi, da aka fi sani da Cakes_N_Rolls a shafin Instagram ta nuna mana yadda ake haɗa Tabbouleh Salad.

Tabbouleh Salad dai wani nau'in abinci ne na mutanen Syria da Lebanon da ke ƙara lafiya.