Ra'ayi Riga: Hari kan fararen hula bisa kuskure a Tudun Biri

Bayanan sautiLatsa hoton da ke sama domin sauraron shirin
Ra'ayi Riga: Hari kan fararen hula bisa kuskure a Tudun Biri

Shirin Ra'ayi Riga na wannan makon ya duba harin jirgin sojojin Najeriya kan masu Maulidi a garin Tudun Biri, wanda hukumomi suka ce 'kuskure' ne.

Me ya kamata a yi don bi wa waɗannan mutane haƙƙinsu, kuma waɗanne matakai ya kamata a ɗauka domin hana sake faruwar hakan?