Daga Bakin Mai Ita tare da Saude ta Daɗin Kowa
Daga Bakin Mai Ita tare da Saude ta Daɗin Kowa
Daga Bakin Mai Ita shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun taurari da mawaƙan fina-finan Hausa da sauran masu ruwa da tsaki a Kannywood kan abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan mako, mun tattauna da Bilkisu Bala wadda aka fi sani da Saude matar Malam Barau a fim ɗin Dadin Kowa.



