Muhimmancin azumin Sitta Shawwal a Musulunci

Bayanan bidiyo, Latsa sama domin kallon bidiyon
Muhimmancin azumin Sitta Shawwal a Musulunci

Malam Muhammad Mashhud, malamin addinin Musulunci a Najeriya ya ce ya kamata duk wanda ya yi azumin watan Ramadan to ya cika sa da azumin Sitta Shawwal.

Shehin malamin ya kuma lissafa irin falalar da ke tattare da azumin na Sitta Shawwal.