Girke-girken Ramadan: Yadda ake haɗa burodi mai Kilishi da Cheese

Bayanan bidiyo, Latsa alamar da ke sama domin kallon bidiyo
Girke-girken Ramadan: Yadda ake haɗa burodi mai Kilishi da Cheese

A filinmu na girke-girken Ramadan, Faruk Haruna Nagogo zai nuna muku yadda ake haɗa burodi mai Kilishi da Cheese a cikinsa da abin sha na kwalaba.