...Daga Bakin Mai Ita tare da Zee Diamond ta shirin Labarina
...Daga Bakin Mai Ita tare da Zee Diamond ta shirin Labarina
A wannan mako cikin shirin Daga Bakin Mai Ita mun kawo muku tattaunawa da tauraruwar fina-finan Kannywood Zainab Abdullahi, wadda aka fi sani da Zee Diamond.
Tauraruwar wadda aka haifa a Kaduna ta yi karantunta ne a harkar jinya kafin tsunduma cikin harkar fina-finai.