Kalli yadda guguwa ta kusa yin awon-gaba da ƙaramin yaro
Kalli yadda guguwa ta kusa yin awon-gaba da ƙaramin yaro
An yi sa'a mai horas da yaran ya kai ɗauki cikin gaugawa a lokacin da guguwar ta turnuƙe wani yaro ɗan shekara bakwai a Florida na ƙasar Amurka.