...Daga Bakin Mai Ita tare da Fresh Emir
...Daga Bakin Mai Ita tare da Fresh Emir
A wannan mako cikin shirin ...Daga Bakin Mai Ita mun kawo muku tattaunawa da Adam Abdullahi Abubakar wanda aka fi sani da Fresh Emir.
An haife shi ne a garin Kano kuma mawaki ne wanda ya shahara kan salon wakoki na neman gyara halayyar al'umma da kuma nemo wa talakawa hakkinsu.



