Hotunan bidiyon BBC Hausa na Facebook da aka fi kallo a 2023
Hotunan bidiyon BBC Hausa na Facebook da aka fi kallo a 2023
Yayin 2023 ta zo ƙarshe, mun zaƙulo muku a cikin adakarmu jerin bidiyon da kuka fi kallo a cikin shekarar.
Daga cikin 'yan siyasa ne suka kankane jerin.