Abin da ƴan Najeriya ke son cimmawa a 2025

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
Abin da ƴan Najeriya ke son cimmawa a 2025

Yayin da aka shiga sabuwar shekara ta 2025, mene ne babban burin da kuke son cimmawa?