Abin da ya sa 'yan Ghana ke birge ni - Umar M. Shareef
Abin da ya sa 'yan Ghana ke birge ni - Umar M. Shareef
Shahararren mawai kuma taurari a Kannywood, Umar M. Shareef, ya ce ya je Ghana ne domin taya abokinsa murnar bikinsa.
Mawaƙin ɗan asalin jihar Kano a arewacin Najeriya ya kuma bayyana irin tarɓar da ya samu mutanen Ghana yayin ziyarar da ya kai a kwanan nan.



