Na fito daga kurkuku amma har yanzu akwai sauran barazana - Mubarak

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
Na fito daga kurkuku amma har yanzu akwai sauran barazana - Mubarak

An saki Mubarak Bala, ɗan Najeriyar nan da ya yi suna wajen sukar addini bayan shafe shekara huɗu tsare a gidan yari kan tuhume-tuhumen da suka shafi ɓatanci ga addini.

Ya shaida wa BBC irin ƙalubalen da masu aƙida irin tasa ta rashin yadda da kowane addini ke fuskanta.