Girke-girken Ramadan 2024: Yadda ake burodin Indiyawa mai 'cheese'

Bayanan bidiyo, Latsa alamar da ke sama domin kallo
Girke-girken Ramadan 2024: Yadda ake burodin Indiyawa mai 'cheese'

Aisha Yasmin ce mai wannan haɗin inda za ta nuna mana yadda ake burodin Indayawa na 'naan' mai ‘cheese’ a ciki da kuma lemon kwakwa da dabino.