...Daga Bakin Mai Ita tare da TK Guy na Dadin Kowa
...Daga Bakin Mai Ita tare da TK Guy na Dadin Kowa
Daga Bakin Mai Ita shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun taurari da mawakan fina-finan Hausa da sauran masu ruwa da tsaki a Kannywood kan abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 125, mun tattauna da tauraron fim din nan mai dogon zango, Dadin Kowa, Rabi'u Musa Sha'aibu, wanda aka fi sani da TK Guy.



