Daga Bakin Mai Ita da Fati Al-Amin ta Daɗin Kowa

Bayanan bidiyo, Daga Bakin Mai Ita
Daga Bakin Mai Ita da Fati Al-Amin ta Daɗin Kowa

Daga Bakin Mai Ita shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun taurari da mawaƙan fina-finan Hausa da sauran masu ruwa da tsaki a Kannywood kan abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 136, mun tattauna da Fati Al-Amin wadda aka fi sani da Baraka a shirin fim mai dogon zango, Dadin Kowa.