Daga Bakin Mai Ita tare da Zubaida Muhammad

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
Daga Bakin Mai Ita tare da Zubaida Muhammad

A shirin Daga Bakin Mai Ita na wannan mako mun kawo muku tattaunawa da Zubaida Muhammad. Ƴar asalin jihar Borno ta ce ta kwashe kimanin shekara biyar a harkar fim.

Zubaida Muhammad
Bayanan hoto, Zubaida Muhammad