Mene ne muhimmancin tafsiri da ake yawan yi da azumi?
Mene ne muhimmancin tafsiri da ake yawan yi da azumi?
Sheikh Sanusi Kutama, malamin addinin Musulunci ne kuma a wannan bidiyo ya yi bayani a kan fa'ida ko muhimmancin tafsirin Alqur'ani mai girma wanda malamai sukan yawaita yi a watan azumin Ramadan.