...Daga Bakin Mai Ita tare da Hankaka
...Daga Bakin Mai Ita tare da Hankaka
Daga Bakin Mai Ita shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun taurari da mawaƙan fina-finan Hausa da sauran masu ruwa da tsaki a Kannywood kan abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 129, mun tattauna da tsohon ɗan fim din Hausa da aka fi sani da suna Hankaka.



