Hikayata 2024: Labarin Unguwar Zoma

Bayanan sautiLatsa hoton da ke sama domin sauraron labari
Hikayata 2024: Labarin Unguwar Zoma

Labarin Unguwar Zoma na Zainab Abdulmumin Ibrahim, mazauniyar unguwar Maidile, da ke ƙaramar hukumar Kumbotso a jihar Kano, wanda Aisha Shariff Baffa ta karanta.