Yadda ake haɗa kunun gyaɗa tare da AishaZkitchen

A filinmu na girke-girken Ramadan 2024, Aisha Umar wadda aka fi sani da AishazKitchen ta koya mana yadda ake haɗa kunun gyaɗa.