Yadda za mu ɗore da kyawawan ayyukan da muka koya a Ramadan

Bayanan bidiyo, latsa wannan bidiyo
Yadda za mu ɗore da kyawawan ayyukan da muka koya a Ramadan

Yayin da azumin Ramadan ke ban kwana, Musulmai na tsokaci a kan ko yaya mutum zai ci gaba da kyawawan ayyukan da ya ɗabi'antu da su a cikin watan mai alfarma?

Sheikh Hussaini Zakariyya, malamin addinin Musulunci a birnin Abuja ya yi mana bayani