Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Wace irin rayuwa Ayatollah Khamenei ya yi a doron ƙasa?
Wace irin rayuwa Ayatollah Khamenei ya yi a doron ƙasa?
A ranar Asabar ne wani harin Amurka da Isra'ila ya yi sanadiyyar kashe Ayatollah Ali Khamenei, mai shekara 86 a duniya.
Iran ta yi jagororin addini biyu ne kacal tun bayan juyin juya halin Musulunci da aka yi a shekarar 1979.
A shekarar 1989 ne Ali Khamenei mai shekara 86 ya gaji muƙamin Ayatollah bayan rasuwar Ayatollah Ruhollah Khomeini.