...Daga Bakin Mai Ita tare da Asiya ta shirin Daɗin Kowa

Bayanan bidiyo, ...Daga Bakin Mai Ita tare da Asiya ta shirin Daɗin Kowa
...Daga Bakin Mai Ita tare da Asiya ta shirin Daɗin Kowa

A wannan makon za mu kawo tattauanawa da Halima Muhammad wadda aka fi sani da Asiya a shirin Ɗaɗin Kowa.

Halima Muhammad wadda 'yar asalin garin Mubi na jihar Adamawa ce ta yi makarantar firamare da sakandare da kuma karatun difloma duka a garin.