Dokar Haraji: Ta yaya ake raba harajin VAT a Najeriya?

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
Dokar Haraji: Ta yaya ake raba harajin VAT a Najeriya?

BBC ta yi nazari game da wani ɓangare na sabon ƙudirin dokar haraji da ke ci gaba da janyo zazzafar muhawara a tsakanin ƴan Najeriya.

Ga kuma bambancin tsarin raba harajin VAT na yanzu da kuma wanda ke cikin ƙudirin dokar da shugaba Tinubu ya gabatar wa majalisa.